1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Chibok na neman ɗauki daga Majalisar Ɗinkin Duniya

Uwais(HON)InternetJuly 4, 2014

Al'ummar Chibok da ke Najeriya sun yanke shawarar tinkarar Majalisar Ɗinkin Duniya domin samun kariya daga hare-haren Boko Haram da ma ceto ‘yan matan da aka sace.

https://p.dw.com/p/1CVxK