1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ba 'yan ta'adda ne kawai ke cin zarafin jama'a

Usman ShehuFebruary 25, 2015

Kungiyar Kare hakkin jama'a ta Amnesty International ta fidda rahoton ta na bana, inda kungiyar ta ce bayaga 'yan ta'adda, suma jami'an tsaron gwamnati na aikata laifin a fagagen daga.

https://p.dw.com/p/1Eh7F