1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

APC ta bayyana mataimakin Buhari

Uwais Abubakar IdrisDecember 17, 2014

Jam'iyyar adawa ta APC ta bayyana sunan masanin shari'a Farfesa Yemi Osinbajo da ke da kimanin shekaru 55 a duniya, a matsayin wanda zai wa dan takararta a zaben shugaban kasa janar Muhammadu Buhari mataimaki.

https://p.dw.com/p/1E6Vt