1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An fara samun sakamakon zaben Togo

Mouhamadou AwalApril 27, 2015

Shugaba Faure Gnassingbe na kasar Togo ya kama hanyar sake lashen zaben da ya gudana a kasar da ke yankin yammacin Afirka

https://p.dw.com/p/1FFlY