1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Girgizar kasa ta yi barna a kasar Nepal

Mouhamadou Awal BalarabeApril 30, 2015

Nepal da ke fama da talauci ta fuskanci bala'in girgizar kasa da ba taba ganin irinsa ba cikin shekaru 80 da suka gabata, inda dubban mutane suka rigamu gidan gaskiya.

https://p.dw.com/p/1FIDu
Nepal Erdbeben Kathmandu Zerstörung
Hoto: AFP/Getty Images/N. Asfouri

Ayyukan ceto na ci gaba da isa kasar Nepal domin ceto wadanda suke binne a baraguzan gidaje. Amma kuma wadanda girgizar kasar ya shafa na cikin mawuyacin hali.