1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Fara kasuwanci

Zainab MohammedJune 13, 2012

Shin ka gaji da neman aiki ne bayan kammala karatunka? Kana muradin aiwatar da irin basirar da Allah ya baka ne? To ga dama ta samu.

https://p.dw.com/p/15Ct2

Wannan shiri na Ji ka karu kan fara kasuwanci zai taimaka wajen bayyana maka yadda zaka cimma wannan buri na kasancewa Ɗan kasuwa mai fitacce.