1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Fafutukar yaki da cutar Ebola

Salissou BoukariSeptember 18, 2014

Kasashe da dama na kokarin ganin an taka wa cutar Ebola da ke ci gaba da hallaka rayukan al'umma, da ma haddasa tsoro birki.

https://p.dw.com/p/1DF5a
Hoto: Dw/J. Kanubah

Al'ummomin kasa da kasa na ci gaba da kokarin bayar da nasu talafi kan yaki da cutar Ebola da a halin yanzu tayi sanadiyar rasuwar mutane fiye da 2400 a yankin yammacin Afirka. Tuni dai wasu daga cikin shugabannin kasashen dake fama da cutar ta Ebola suka fara nuna murnar su kan wannan mataki.