Shin yaya matasa musamman marasa galihu ke cimma burinsu na yin fice a harkokin ƙwallon ƙafa a wannan yanayi?
A kusan ko'ina ka zaga za ka ga mutane na zaune a gaban talabijin idan ana buga ƙwallon ƙafa. A wannan shirin za mu bayyana irin salon wasan ƙwallon ƙafa a Afirka, wanda ya haɗar da siyasa da rashawa. Shin yaya matasa ke cim ma burinsu na yin fice a harkokin ƙwallon ƙafa a wannan yanayi?