Burtaniya ta kira jakadanta dake Siriya gida, domin ganawa da shi, a wani mataki na nuna adawa da matakin gwamnatin kasar na murkushe masu zanga-zanga, inda akalla mutane 46 suka hallaka
Kungiyoyin Hamas da Fatah masu hammaya a Falasdinu sun amince su kafa gwamnatin rikon kwarya karkashin jagorancin shugaba Mamud Abbas
Shugaba Obama ya ce baya tsammanin Israila na shirin kai hari akan kasar Iran a game da shirinta na nukiliya.
Shirye-shirye sun wuce ku? A nan kuna iya sauraren shirye-shiryen Hausa ta „Audio on demand“! Kuna iya tuntuɓarmu akan wannan adireshi: hausa@dw.de ko kuma ku aiko mana da gajeren saƙo akan wayarmu mai lamba: +49-173-7100428
Shirin ilmantarwa akan wasu muhimman al'amura na zamantakewa da jama'a ba su damu da saninsu ba.
Shiri ne na al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi daban-daban a duniya baki ɗaya.
wird hier nicht angezeigt