Takaddama a Masar game da karar kungiyoyin agaji 43 da ma'aikatar shari´a ta shigar.
Fadar mulkin Abuja ta bayyana matsayinta game da hawa teburin shawara da kungiyar Boko Haram.
A 'yan makonni da suka gabata ne Chadi ta gudanar da zaben Magadan gari a karon farko cikin tarihi. Wannan na nuna alamun sauyi a fasalin siyasar ƙasar a ƙarƙashin mulkin shekaru 22 na shugaba Idriss Deby Itno.
Dukkanin jami'an siyasar Jamus sun bayyana ɓacin ransu game da hawa kujerar na ƙi da Rasha da China suka yi dangane da ƙudurin kwamitin sulhu akan Siriya
Jamus na ɗari-ɗarin nuna tasirinta a matsayin mai shiga tsakani wajen wanzar da zaman lafiya tsakanin Isra'ila da Falasɗinu.
Ana ci gaba da kame 'yan wasu ƙasashen Afrika da ke maƙwabtaka da Najeriya da ake zargi da ayyukan ƙungiyar Boko Haram na zama lamarin da ke ta da hankali a ƙoƙarin da ake na shawo kan wannan matsala
Shirye-shirye sun wuce ku? A nan kuna iya sauraren shirye-shiryen Hausa ta „Audio on demand“! Kuna iya tuntuɓarmu akan wannan adireshi: hausa@dw.de ko kuma ku aiko mana da gajeren saƙo akan wayarmu mai lamba: +49-173-7100428
Shirin ilmantarwa akan wasu muhimman al'amura na zamantakewa da jama'a ba su damu da saninsu ba.
Shiri ne na al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi daban-daban a duniya baki ɗaya.
wird hier nicht angezeigt