1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mahalarta taron AU sun mayar da hankali kan Boko Haram

Lateefa Mustapha Ja'afarJanuary 30, 2015

Mahalarta taron kungiyar AU Karo na 24 da ke gudana a kasar Habasha sun mayar da hankali kan hanyoyin da za a bi wajen shawo kan matsalar hare-haren kungiyar Boko Haram da ta addabi Najeriya da makwabtanta.

https://p.dw.com/p/1ETdx